Yayi shigar mata don ya zana ma budurwarsa jarabawa

Yayi shigar mata don ya zana ma budurwarsa jarabawa

- Matashi yayi shigar mata don ya rubuta ma budurwarsa jarabawa

- Matashin ya shiga hannu bayan masu binciken jarabawa suka kama shi

Wani matashi ya shiga hannu bayan an kama shi yana rubuta ma budurwarsa jarabawa, NAIJ.com ta ruwaito mai kula da jarabawar ne ya kama wannan matashi.

Wannan saurayi ya badda kama ne ta hanyar daura gashin doki, da kuma yi ma kansa fente fente, duk dan yayi kama da mace, amma duk da haka masu tsaron jarabawar sai da suka kama shi.

KU KARANTA: Saudiya ta baiwa Najeriya kyautan kilo 181,437 na dabino

Nan da nan jami’an tsaro suka kafa masa ankwa, suka yi awon gaba da shi.

Yayi shigar mata don ya zana ma budurwarsa jarabawa

Matashin

Yayi shigar mata don ya zana ma budurwarsa jarabawa

Saurayin

Yayi shigar mata don ya zana ma budurwarsa jarabawa

Saurayin da budurwar

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu

Layin man fetur da ta kuno kai a Abuja ta fara raguwa sosai a halin yanzu
NAIJ.com
Mailfire view pixel