Matashiya ta mutu sa’o’I 24 bayan ta fada ma kawarta cewa ta ji a jikinta zata mutu

Matashiya ta mutu sa’o’I 24 bayan ta fada ma kawarta cewa ta ji a jikinta zata mutu

Naij.com ta tattaro cewa wata matashiya ta rasu sa’o’I 24 bayan ta gama korafi a kan rashin lafiyarta ga kawarta.

A cewar rahotanni, matashiyar mai suna Halima na rashin lafiya sai aka kwantar da ita a wani asibiti dake arewacin kasar Najeriya.

Kafi rasuwar ta, Halima ta fada ma daya daga cikin kawayenta a shafin zumunta cewa bata jin dadin jikinta kuma tana ji a jikinta cewa zata mutu.

Babu shakka ta cinka dai-dai domin ta rasu a wannan rana da ta gama magana a asibitin.

Matashiya ta mutu sa’o’I 24 bayan ta fada ma kawarta cewa ta ji a jikinta zata mutu

Matashiya ta mutu sa’o’I 24 bayan ta fada ma kawarta cewa ta ji a jikinta zata mutu

KU KARANTA KUMA: Saudiya ta baiwa Najeriya kyautan kilo 181,437 na dabino

Ga hoton yadda hiran ta su ta kasance da kawar ta.

Matashiya ta mutu sa’o’I 24 bayan ta fada ma kawarta cewa ta ji a jikinta zata mutu

Allah ya ji kan ta da rahma!

Ra'ayin 'yan Najeriya kan abun da zai iya sa su kashe kansu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel