Biafra : Gwamnonin kabilar Igbo na shirye da kwashe jama’ansu dake Arewa – Ohanaeze Ndigbo

Biafra : Gwamnonin kabilar Igbo na shirye da kwashe jama’ansu dake Arewa – Ohanaeze Ndigbo

Gwamnonin yankin kudu maso yammacin Najeriya ranan Laraba sunyi wata ganawar gaggawa akan barazanar da matasan arewa sukayi inymurai na cewa su bar arewacin Najeriya.

A ganawar, gwamnonin sun amince da cewa zasu kwashe yan kabilarsu da ke Arewa da gaggawa.

Shugaban kungiyar Inyamurai wato Ohanaeze Ndigbo, Chief Nnia Nwodo ne ya bayyana hakan da daddaren Laraba.

Yayi magana a wata taron girmama wani marigayin jigon Ohanaeze kuma tsohon sojan Biafra, Farfes Ben Obumselu.

Biafra : Gwamnonin kabilar Igbo na shirye da kwashe jama’ansu dake Arewa – Ohanaeze Ndigbo

Biafra : Gwamnonin kabilar Igbo na shirye da kwashe jama’ansu dake Arewa – Ohanaeze Ndigbo

Jaridar Vanguar ta ruwaitoshi cewa ya ce saura kiris a tura dubunnan motoci domin kwashe inyamurai kawai sai gwamna Nasiru E-Rufa’I ya kwantar da wutan.

KU KARANTA: Dattawan arewa sunyi watsi da batun raba kasa

Kana kuma ya yabi abinda El=Rufa’I yayi na bada umurnin damke matasan da sukayi wannan barazana.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel