Hukumar EFCC ta tasa wani tsohon Gwamna a gaba

Hukumar EFCC ta tasa wani tsohon Gwamna a gaba

– Hukumar EFCC ta hana tsohon Gwamnan Jihar Abiya sakat

– EFCC ta kara bayyana wasu shaida a gaban Kotu

– Orji Uzor Kalu yayi Gwamna daga shekarar 1999 zuwa 2007

Hukumar EFCC mai yaki da barna ta tasa Orji Uzor Kalu a gaba

Ana zargin Gwamnan da yin gaba da sama da Biliyan 3

Akwai dai laifuffuka sama da 30 a kan wuyan tsohon Gwamnan

Hukumar EFCC ta tasa wani tsohon Gwamna a gaba

Tsohon Gwamna Orji Uzor Kalu

Hukumar EFCC mai yaki da barna a Najeriya ta kara bayyana wasu shaidan a shari’ar ta da tsohon Gwamnan Jihar Abiya watau Orji Uzor Kalu inda ake zargin sa da laifuffuka har guda 34 tun a bara.

KU KARANTA: Ministan Buhari ya nemi afuwar Sheikh Pantami

Hukumar EFCC ta tasa wani tsohon Gwamna a gaba

Tsohon Gwamnan Abiya ya shiga hannun Magu

Alkali Rotimi Jacobs mai kare Hukumar ya kira shaida na 5 watau wata mata mai suna Toyosi Ekorhi inda aka gabatar da wasu takardun banki domin a karfafa karar. Tsohon Gwamnan dai tuni yace yana da gaskiya wanda yanzu za a cigaba da shari’a.

Kwanaki kun ji labari cewa Sanata mai wakiltar tsakiyar Jihar Kaduna Kwamared Shehu Sani ya bayyana cewa Shugaba Buhari yayi matukar kokari wajen yaki da rashawa da kuma harkar tsaro. Sanatan yace Shugaba Buhari ya dawowa Najeriya da martabar ta a Duniya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shekara guda da rashin Kocin Najeriya Stephen Keshi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel