Darajar Naira: Hakar CBN na shirin cin ma ruwa

Darajar Naira: Hakar CBN na shirin cin ma ruwa

– Dalar Amurka na rage daraja a kasuwar canji

– Ana sa rai abubuwa su kara kyau a wannan makon

– Babban bankin kasar na cigaba sakin makudan Daloli a kasuwa

Da alamu dai ana shirin kai ga ci a tsarin na CBN

Ana sa rai Naira ta kara daraja nan gaba

Tattalin arzikin Najeriya dai yana cikin mawuyacin hali

Gwamnan CBN

Tattalin arziki: Ana sa rai abubuwa su mike

Ana sa rai dai darajar Dala ta ragu a wannan makon don kuwa babban bankin kasar na CBN na cigaba da dumbuzo makudan daloli domin ainihin masu bukatar Dala. Yanzu haka dai Dalar na da farashi dabam-dabam wanda ake sa ran duk su hade su zama guda.

KU KARANTA: Tsohon Gwamnan CBN ya soki tsarin Gwamnati

Darajar Naira: Hakar CBN na shirin cin ma ruwa

Naira tayi wani babban yunkuri a kasuwa kwanaki

Babban bankin kasar na sa rai kawo yanzu abubuwa su fara mikewa ganin irin makudan kudin da babban bankin ya sake a kasuwa. Da fari dai wasu sun yi tunani Bankin na CBN bai da irin wadannan makudan Daloli ko kuma ma dai hakan ba zai kai ga ci ba.

A makon jiya Naira yayi mugun tashi a kasuwar canji inda ya daga sama yayin da Dalar Amurka kuma ta sha kashi a wannan makon. Dalar dai ta dauki dogon lokacin kimanin makonni 3 a kan N382.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Azumi ya sa kaya sun kara tashi a kasuwa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel