Babbar magana: ‘Yan Kungiyar Boko Haram sun bude gidan rediyo

Babbar magana: ‘Yan Kungiyar Boko Haram sun bude gidan rediyo

‘Yan ta’addan Kungiyar Boko Haram sun bude wani gidan rediyo

– Shugaban Hukumar NBC na kasa ya bayyana wannan

– Boko Haram sun kashe dubunnan mutane da dama a Yankin nan

Muna ji cewa Boko Haram sun karo wani sabon wulakanci

Shugaban Hukumar yada labarai ya bayyana hakan

Modibbo Kawu yace gidan rediyon na tsakanin Najeriya da Kamaru

Babbar magana: ‘Yan Kungiyar Boko Haram sun bude gidan rediyo

Yan Kungiyar Boko Haram sun dade su na barna

Shugaban Hukumar yada labarai na kasa watau Ishaq Modibbo Kawu ya bayyana cewa ‘Yan kungiyar Boko Haram sun kafa wani sabon gidan rediyo a kan-iyaka tsakanin Najeriya da kuma kasar Kamaru.

KU KARANTA:

Babbar magana: ‘Yan Kungiyar Boko Haram sun bude gidan rediyo

Shugaban Hukumar NBC na kasa Kawu Modibbo

Modibbo Kawu yace tuni Hukuma ta san da maganar wanda hakan ta sa an saka Jami’an tsaro su dauki matakin da ya dace. Har wa yau dai akwai gidajen talabijin Biyafara masu shirin barin Najeriya. Kawu yace wadannan gidaje duk ba su halatta ba kuma za ayi maganin hakan.

A game da yunkurin neman kasar Biyafara, Kungiyar IYC ta matasan kabilar Ijaw ta soki Kungiyar nan ta MASSOB ta Inymaurai masu fafutukar neman Kasar Biyafara bayan da ta jefa kasar ta cikin kasar Biyafara. ‘Yan Ijaw su kace sam ba za su bar Najeriya ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mata ta fi Miji albashi , ya za a yi kenan?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel