Farashin kudin abinci zai sauke cikin makonni 2 - Ministan noma, Audu Ogbeh

Farashin kudin abinci zai sauke cikin makonni 2 - Ministan noma, Audu Ogbeh

Gwamnatin Najeriya ta bada tabbacin cewa farashin kudin shinkafa da sauran kayan masarufi zasu sauko cikin makonni 2 masu zuwa.

Ministan noman Najeriya kuma Shugaban kwamitin lura da hawan kayan masarufi, Audu Ogbeh, ne ya bada wannan tabbacin.

Audu Ogbeh yace bayan aikin da kwamitin tayi tsawon makonni, gwamnatin tarayya ta shirya sauko da farashin kayan abinci.

Farashin kudin abinci zai sauke cikin makonni 2 - Ministan noma, Audu Ogbeh

Farashin kudin abinci zai sauke cikin makonni 2 - Ministan noma, Audu Ogbeh

“Gwamnatin tarayya zata sa baki akan farashin kudin shinkafa da sauran kayan masarufi a makonni 2 masu zuwa, zamu bayyana yadda zata sa bakin."

“Muna magana da manoma domin tabbatar da cewa an rage farashin kayan abincin. Kana kuma gwamnatin tarayya shirya hanyoyin kwadaita ma mutane aikin noma.

KU KARANTA:

“Duk da cewan hawan farashin babu kysu ga Jama'a, yanada kyau ga kasa saboda mutane zasu fara shiga noma. Sakamakon hakan, abinci zai yawaita wanda zai tilasta saukan farashin abincin."

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel