Ta’addanci: ‘Yan bindiga dadi sun kashe wasu ‘yan sanda 2 a garin Onitsha

Ta’addanci: ‘Yan bindiga dadi sun kashe wasu ‘yan sanda 2 a garin Onitsha

- Rundunar ‘yan sandan jihar reshen Anambra ta bayyana cewa ta rasa jami’an ta 2 sakamakon harben su da ‘yan bindiga suka yi a garin Iweka dake kusa da birnin kasuwanci Onitsha.

- Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan bindigan sun kai wa tawagar ‘yan sanda harin ba zata a kan babur daidai dab da iyakar ‘yan sanda kafin suka sakar masu wuta da bindigar AK47.

Shaidu dake wurin a lokacin afkuwan abun sun bayyana cewa an hanzarta 1 daga cikin ‘yan sandan, sufeto Cyril Onyia zuwa Asibitin Koyarwa na Jami’an Nnamdi Azikiwe (NAUTH) yayin da Nnewi ya karkare cikawa kafin isar su zuwa asibitin bayan shi saja Ike Anari ya cika a nan take.

NAIJ.com ta samu labarin cewa an gano cewa jami’an da suka rasa rayukan su sun kasance daga bangaren gudunarwa na ‘yan sandar Awka, sun hadu da mutuwar su ne a lokacin suke zagayan gari.

Ta’addanci: ‘Yan bindiga dadi sun kashe wasu ‘yan sanda 2 a garin Onitsha

Ta’addanci: ‘Yan bindiga dadi sun kashe wasu ‘yan sanda 2 a garin Onitsha

An samu tabbacin faruwan hakan ne daga bakin kwamandar yankin, Mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda (ACP), Mr. Yahaya Abubakar, inda ya ce lamarin ya faru ne a Awada, kusa da ofishin ‘yan sanda dake yankin Awka.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel