Yan kasuwar canji sun tafka mummunar asara ta N130miliyan a mako 1

Yan kasuwar canji sun tafka mummunar asara ta N130miliyan a mako 1

- Biyo bayan farfadowa da darajar Naira ta yi da Naira 12.36 a cikin mako guda, ‘yan kasuwar canji sun tafka asarar Naira miliyan 130.

- Farfadowar darajar Nairar dai ya biyo bayan zuba kudade da babban bankin Nijeriya CBN ya yi a kasuwar.

Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar canjin Aminu Gwadabe ya shaidawa manema labarai cewa yanayin yadda babban bankin ya saki kudaden shi ya haifar wa ‘yan kasuwar asara.

NAIJ.com ta samu labarin cewa a na su bangaren, masana a harkar sun yaba da yunkurin babban bankin na farfado da darajar Nairar, sai dai sun shawarci babban bankin da ya magance matsalar farashin canji kala kala da ake samu a kasuwannin.

Yan kasuwar canji sun tafka mummunar asara ta N130miliyan a mako 1

Yan kasuwar canji sun tafka mummunar asara ta N130miliyan a mako 1

Masanan sun ce duk yunkurin da babban bankin zai yi na kawo sauyi ga tattalin arzikin kasar ta fannin farashin canjin ba ba zai yi tasiri ba indai har babu farashin bai daya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel