Masu-gudu-su-gudu! EFCC ta samu nasarori 340 cikin watanni 6 kacal - Magu

Masu-gudu-su-gudu! EFCC ta samu nasarori 340 cikin watanni 6 kacal - Magu

- Hukumar dake yaki da masu yiwa arzikin kasa ta'annadi watau EFCC tace ta samu nasarar maka mutane 340 a kotu a cikin wata shida kacal bisa laifuka da dama.

- Shugaban hukumar watau Ibrahim Magu ne ya bayyana hakan a jiya a garin Abuja babban birnin kasar.

NAIJ.com wanda babban sakataren hukumar Emmanuel Adegboyega ya wakilta yayi wannan tsokacin ne a wajen wani taron kaddamar da littafi mai suna "Law Enforcement and Public Engagement in Nigeria."

A wani labarin kuma, Bisa ga alamu, musamman idan aka yi la'akari da kalamun mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin shari'a Okoi Obono-Obla, nan ba da dadewa ba bangarorin hukumar shari'a da na zartaswa zasu shiga kafar wando daya.

Masu-gudu-su-gudu! EFCC ta samu nasarori 340 cikin watanni 6 kacal - Magu

Masu-gudu-su-gudu! EFCC ta samu nasarori 340 cikin watanni 6 kacal - Magu

'Yan fafutikar yaki da cin hanci da rashawa su ma zasu ja da bangaren hukumar shari'a wadda ta yanke shawarar maida alkalan da aka samesu da makudan kudade ana kuma zarginsu da cin hanci da rashawa bakin aikinsu.

Can baya dai cikin alkalan takwas an gurfanar da uku cikinsu gaban kotuna.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel