Can da su gada: Babu ruwan mu da wata Biyafara Inji ‘Yan kasar su Jonathan

Can da su gada: Babu ruwan mu da wata Biyafara Inji ‘Yan kasar su Jonathan

– Wasu musamman Inyamurai na kokarin ganin an raba kasar nan

– ‘Yan Yankin Neja-Delta sun ce babu su a wannan magana

– Sai dai Inyamuran sun ce karya ce wannan

Mutanen Neja-Delta sun ce ba ruwan su da wata kasar Biyafara

Kungiyar IYC ta Ijaw ta soki Kungiyar nan ta MASSOB

‘Yan Neja-Delta sun ce ba su yin wata Biyafara

Can da su gada: Babu ruwan mu da wata Biyafara Inji ‘Yan kasar su Jonathan

‘Yan Neja-Delta sun fadawa Inyamurai cewa ban da su a cikin Biyafara

A game da yunkurin neman kasar Biyafara, Kungiyar IYC ta matasan kabilar Ijaw ta soki Kungiyar nan ta MASSOB mai fafutukar neman Kasar Biyafara bayan da ta jefa kasar ta cikin kasar Biyafara.

KU KARANTA: Hamzah Al-Mustafa na shirin fasa kwai a Najeriya

Can da su gada: Babu ruwan mu da wata Biyafara Inji ‘Yan kasar su Jonathan

‘Yan Neja-Delta sun ce ba ruwan su da Biyafara

‘Yan kabilar na Ijaw suka ce babu su a cikin wannan tafiyar da Inyamurai su ka dauko tun fil azal. Sai dai an zarge su da cewa ba su san tarihin kasar ba da kuma kokarin su burge sauran kabilun kasar irin Hausawa.

Kawo yanzu haka wasu ‘Yan can kudancin kasar na kokarin ganin an raba Najeriya su balle zuwa Yankin Biyafara a matsayin kasa mai zaman kan ta. A dalilin haka ne ma aka gwabza yakin basasa shekaru 50 da suka wuce.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda wasu 'Yan Najeriya su kayi zanga-zanga a wata kasa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel