Asiri ya tonu, ashe Dino Melaye ne ya shirya harin kisan da aka kai masa

Asiri ya tonu, ashe Dino Melaye ne ya shirya harin kisan da aka kai masa

Sanata Dino Melaye da kansa ya bayyana yadda ya shirya harin kisan kai da aka kai masa ta hanyar amfani da Yan sanda.

A karo na biyu jaridar Sahara Reporters ta samu maganar wayan tarho inda Melaye yake bayyanawa yaron tsohon gwamnan jihar Kogi marigayi Abubakar Audu, Mohammed Audu yadda yayi amfani da wadanda ya sani a ofishin yan sanda wajen kalawa Edward Onoja( Shugaba ma'aikatan gidan gwamnan jihar Kogi) sharrin cewa a kai masa harin kisa a gidansa.

Asiri ya tonu, ashe Dino Melaye ne ya shirya harin kisan da aka kai masa

Asiri ya tonu, ashe Dino Melaye ne ya shirya harin kisan da aka kai masa

A wannan sabuwar magana, Melaye ya bayyanawa Mohammed Audu cewa an shirya harin kisan ne saboda daure abokin adawarsa Kuma yadda yayi amfani da Yan sanda wajen kalawa Edward sharrin kisa.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel