Jiga-jigan jam'iyyar PDP sun halarci bikin bude sabuwar jam'iyya APDA

Jiga-jigan jam'iyyar PDP sun halarci bikin bude sabuwar jam'iyya APDA

A wani salo mai ban mamaki da ya faru a jiya yana bayyana yadda wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP ta bangaren Sanata Ahmed Makarfi suka fara shinshinar sabuwar jam'iyyar APDA da aka kaddamar a jiya a garin Abuja.

Daya daga cikin jiga-jigan jam'iyyar Raymond Dokpesi wanda dan-gani-kashe nin Sanata Makarfin ne ya halarci taron kaddamar war da mutane da dama ke ganin tamkar wani sharan fage ne ga yuwawar komawar sauran yan jam'iyyar ta PDP idan har ta bare da su.

Jiga-jigan jam'iyyar PDP sun halarci bikin bude sabuwar jam'iyya APDA

Jiga-jigan jam'iyyar PDP sun halarci bikin bude sabuwar jam'iyya APDA

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewa Wani sabon rahoto da hukumar kididdiga ta kasar Najeriya ta fitar a jiya yana nuni da cewa rashin aikin yi fa na ci gaba da karuwa a wannan mulkin na shugaba Buhari.

Rahoton dai ya bayyana cewa rashin aikin yin a tsakanin yan kasa ya karu ne da kusan kashi 14.2 cikin dari inda ya dara na kafin sa da akayi duk dai a cikin shekara ta 2016 wanda yake 13.9.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel