Ba na tsoron rasa kujerata a majalissa – Dino Melaye

Ba na tsoron rasa kujerata a majalissa – Dino Melaye

- Dino Melaye ya bayyana cewa labarin kiranye da mazabarsa ke kokarin yi masa daga majalisar dattijan Nijeriya a matsayin wani lamari na siyasa da wasu mutane da ba ‘yan mazabar tasa ba suka kitsa.

- Melaye ya yi wannan bayani ne a lokacin ganawa da gidan talabijin na Channels TV, inda ya ce “Sam ban tsorata ba kuma yunkurin bai razana ni ba.

NAIJ.com ta samu labarin cewa yace nasan wadanda suka kitsa wannan kitimurmura na a yi min kiranye.

Smart Adeyemi ne da kuma gwamnan jiha ta, Yahaya Bello”.

Ba na tsoron rasa kujerata a majalissa – Dino Melaye

Ba na tsoron rasa kujerata a majalissa – Dino Melaye

“Zai yi matukar baku mamaki cewa wadanda suka je hukumar zabe don aiwatar da kiraye a kaina bama ‘yan mazabata bane.

Abin takaicin ma shi ne ba susan me ya dace su yi ba sai da hukumar zabe ta kasa ta kore su da bukatarsu tare da fada musu suje su yi abinda ya dace” inji Melaye

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel