Dalilin da yasa wanan saurayin ya sa aka sace mahaifin sa zai baka mamaki (Karanta)

Dalilin da yasa wanan saurayin ya sa aka sace mahaifin sa zai baka mamaki (Karanta)

- Hukumar 'yan sandan jihar Oyo sun damke wani matashi dan shekaru 20 da laifin hadin baki da wasu abokan sa uku masu shekaru 19, inda sukayi garkuwa da mahaifinshi.

- Matasan sun tsare tsohon har na tsawon kwanaki uku tare da karbar diyar naira miliyan daya a hannun iyalansa.

Matashin mai suna Ibrahim Babatunde ya tabbatarwa jami'an tsaro cewar mahaifinsa yana da dukiya amma baya kyautata musu, kullum sai yawan yin aure barkatai, wannan matsin shi ya sanyashi aikata wannan aika-aikan.

Dalilin da yasa wanan saurayin ya sa aka sace mahaifin sa zai baka mamaki (Karanta)

Dalilin da yasa wanan saurayin ya sa aka sace mahaifin sa zai baka mamaki (Karanta)

NAIJ.com ta samu labarin cewa Ibrahim ya kara da cewar babu wata hanya da zai bi ya sami kudi daga aljihun maifin shi face wannan hanya ta yin garkuwa dashi.

Izuwa yanzu dai an garzaya da Ibrahim zuwa wani wajen da baa bayyana sunashi ba domin cigaba da tatsar bayanan sirri, ganin cewar ana zargin wasu masu shekarun daya dara nashi cikin wannan aika-aika.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel