Rashin aikin yi na ci gaba da karuwa a Mulkin Buhari - Rahoto

Rashin aikin yi na ci gaba da karuwa a Mulkin Buhari - Rahoto

- Wani sabon rahoto da hukumar kididdiga ta kasar Najeriya ta fitar a jiya yana nuni da cewa rashin aikin yi fa na ci gaba da karuwa a wannan mulkin na shugaba Buhari.

- Rahoton dai ya bayyana cewa rashin aikin yin a tsakanin yan kasa ya karu ne da kusan kashi 14.2 cikin dari inda ya dara na kafin sa da akayi duk dai a cikin shekara ta 2016 wanda yake 13.9.

NAIJ.com ta samu labarin cewa an samu wannan labarin ne dai a cikin wani sabon rahoto da hukumar ta fitar a babban birnin Najeriya, Abuja.

A wani labarin kuma, Wata mata mai suna Kudirat Sodiq ta fadawa kotu cewa maigidanta wahabi da cizo ya ke binta a duk lokacin da suka samu rikici.

Matar wadda ta shigar da kara wata kotu da ke Igando a jahar Lagos ta shaidawa kotun cewa jikin ta cike yake da tabon cizon da maigidan na ta ke yi mata, saboda idan ya fara ba ya barin ta sai ya ga jini ya na fita daga jikin ta.

Rashin aikin yi na ci gaba da karuwa a Mulkin Buhari - Rahoto

Rashin aikin yi na ci gaba da karuwa a Mulkin Buhari - Rahoto

Kudirat ta shaida wa kotun cewa mai gidan nata na tsahon shekara 23 kullum a cikin maye yake daga shan barasa da zukar tabar wiwi.

A fadar ta “Akwai lokacin da ya zo shagon sana’a ta dauke da kwalbar giya inda ya fasa ya nemi kashe ni, sai na tare da hannuna, har na ji ciwo.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel