Babbar ‘yar shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki na shirin aure

Babbar ‘yar shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki na shirin aure

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki da uwargidansa Toyin Saraki na shirin aurar da babban ‘yar su ta fari Tosin wacce ke da shekaru 25 a duniya.

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki da uwargidansa Toyin Saraki na shirin aurar da babban ‘yar su ta fari Tosin.

KU KARANTA KUMA: Abdulmuminu Jibrin ya yi wa mutanen mazabar shi tara ta arziki (Hotuna)

Toyin Saraki ta sanar da hakan a shafinta na Instagram sannan ta bukaci sirri ga ma’auratan. Ta kuma ce ahlin gidan bazasu saki ko wani cikakken bayani game da auren ba.

Babban ‘yar shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki na shirin aure

Rubutun Toyin Saraki a shafin Instagram

Babban ‘yar shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki na shirin aure

Bukola Saraki, uwargidansa Toyin da kuma 'yar su Tosin

Tuni dai ta share rubutun daga shafin ta na Instagram. Muna taya Tosin Saraki Murna.

Kalli wannan bidiyo na NAIJ.com

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel