Yan Najeriya 55 kadai suka sace N1.4 trillion karkashin Obasanjo, Yar’adua, da Jonathan - Sagay

Yan Najeriya 55 kadai suka sace N1.4 trillion karkashin Obasanjo, Yar’adua, da Jonathan - Sagay

-Farfesa Itse Sagay ya sake wata bayani mai ban mamaki

-Ya bayyana yan tsirarun da suka sace dukiyar Najeriya

Shugaban kwamitin fadar shugaban kasa ka yaki da rashawa, Farfesa Itse Sagay, a ranan Litinin yace ma’aikatan gwamnati 55 da yan kasuwa ne suka sace akalla N1.35trillion karkashin gwamnatin Obasanjo, Yar’adua,da Jonathan.

Yan Najeriya 55 kadai suka sace N1.4 trillion karkashin Obasanjo, Yar’adua, da Jonathan - Sagay

Yan Najeriya 55 kadai suka sace N1.4 trillion karkashin Obasanjo, Yar’adua, da Jonathan - Sagay

Sagay ya bayyana wannan ne a wata taron yaki da rashawa in da bayyana cewa anyi wannan lissafi ne tsakanin shekaran 2006 da 2013.

KU KARANTA: Shin wa ya cire sunan gwamna Yahaya Bello daga rijistan INEC

Ya kara da cewa satan kudin ya kara yawa lokacin da tallafin kudin man fetur, sayan makamai, yayinda tsohon ministan man fetur kwashe miliyoyin daloli daga kamfanin man fetur Najeriya NNPC domin baiwa jami’an zabe cin hanci a 2015.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel