'Gobe Laraba zamu bada bayani kan sabbin jam'iyyu' - INEC

'Gobe Laraba zamu bada bayani kan sabbin jam'iyyu' - INEC

- Saura shekaru biyu ayi zabe mai zuwa

- Jam'iyyu 95 ne suke neman rajista

- Har yanzu ana rajistar jama'a masu niyyar zabe

A jihar Kaduna, shugaban hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC, ya ce sai bayan taron su na gobe laraba sannan zasu bada bayanin jam'iyyun da suka sami rajista don shirin shiga zabe na gaba.

Farfesa Mahmood Yakubu, kara da cewa suna nan suna ci gaba da rajistar wadanda bassu da ita a fadin kasar nan, kuma sauran bayanai suma duk bayan taron na laraba ne zasu fiddar.

KU KARANTA KUMA: Akwai yiwuwar Buhari zai dawo Najeriya ranar Asabar

'Gobe Laraba zamu bada bayani kan sabbin jam'iyyu' - INEC

'Gobe Laraba zamu bada bayani kan sabbin jam'iyyu' - INEC

Ya kara da cewa, sabbin katunan zabe na wadanda suka yi rajista zasu fito kwanan nan domin wadanda suke da niyyar yin zabuka na nan kusa, kamar jihohin Anambara da ke da zaben gwamna mai zuwa.

Farfesan, ya kuma ce duk mai niyyar rajistar jam'iyya ta siyasa, tsarin hukumar ya bashi dama in har ya karanta ya kuma bi/cika sharuddan da aka gindaya.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel