Aisha Buhari ta dawo daga kasar Ingila, tayi magana kan jikin Buhari

Aisha Buhari ta dawo daga kasar Ingila, tayi magana kan jikin Buhari

Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, da safen nan ta dawo daga kasar Ingila,inda ta kai ziyaran jinyan mijinta wanda ke Landan jinya.

Game da cewan mai magana da yawunta, Suleiman Haruna, Hajiya Aisha ya mika godiyan shugaba Muhammadu Buhari ga yan Najeriya akan addu’o’insu da kuma cewa zai dawo ba da dadewa ba.

Jawabin wanda aka turawa jaridar Premium Times Hajiya tace shugaban kasan na murmurewa.

DA DUMI-DUMI : Aisha Buhari ta dawo daga kasar Ingila, tayi magana kan jikin Buhari

DA DUMI-DUMI : Aisha Buhari ta dawo daga kasar Ingila, tayi magana kan jikin Buhari

Tace: “Shugaban kasa na mika gidiyarsa ga mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, akan biyayyansa kuma yayi kira gay an Najeriya su goyi bayan mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo wajen cimma burin jam’iyyar APC.

KU KARANTA: Saraki zai aurar da babbar diyarsa

“A ranan 30 ga watan Mayu, uwargidan shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari, ta kaiwa maigidanta ziyara birnin Landan.”

Shugaba Buhari ya sake fita daga Najeriya ranan 7 ga watan Mayu domin cigaban jinya.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel