Gada ya fadi a jihar Niger (HOTUNA)

Gada ya fadi a jihar Niger (HOTUNA)

Wani gada ya fadi a kauyen Gidan Mai dake hanyar Mokwa-Makera sakamakon ruwan sama da aka sharara kamar da bakin kwarya. Wannan ya hana motoci tafiya daga bangarorin guda biyu.

Hukumar dake kare afkuwar hadurra ta Najeriya (FRSC), Mokwa, ta saki hotunan gadar da ya rufta a jihar a shafinta na Facebook.

Babu shakka faduwar gadar zai shafi kaiwa da komowa a ciki da wajen garin.

Ga hotunan gadar da ya fadi a kasa:

Gada ya fadi a jihar Niger (HOTUNA)

Gada ya fadi a jihar Niger

Gada ya fadi a jihar Niger (HOTUNA)

Gadar ya rufta ne a kauyen gidan Mai

Gada ya fadi a jihar Niger (HOTUNA)

A yanzu motoci ba su tafiya daga bangarorin biyu

Gada ya fadi a jihar Niger (HOTUNA)

Gadar ya rufta ne sakamakon ruwan sama da aka sheka kamar da bakin kwarya

A baya NAIJ.com ta rahoto cewa hukumar FRSC sun bayyana cewa zasu bar hanyoyin jiha a Lagas kamar yadda gwamnan jihar, Akinwumi Ambode ya bukata.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel