Toh fa: Wani sariki a Najeriya ya kawo wa al’ummarsa keke Napep mai iya kwandishan (Hotuna)

Toh fa: Wani sariki a Najeriya ya kawo wa al’ummarsa keke Napep mai iya kwandishan (Hotuna)

- An shigo da wasu keke Napep masu iya kwandishan a Najeriya

- Mai girma Ooni na ile-Ife da wasu masu zuba jari za su kaddamar da keke Napep mai iya kwandishan

- Nan ba da jumawa ba za a saki yadda al’umma za su iya cin amfanin wannan sabon shirin

Wani sariki da ke yankin kudu maso yammacin Najeriya mai girma Ooni na Ile-Ife ya shigo da wasu keke Napep na zamani masu iya kwandishan.

NAIJ.com ta ruwaito cewa, Mai girman Alayeluwa Ooni Adeyeye Enitan Babatunde Ogunwusi Ojaja II, wanda shine kuma ya kasance sariki na 51 da aka nada a matsayin Ooni na Ife. Sarikin wanda ya hada gwiwa da masu zuba jari za su kaddamar da wata keke Napep na zamani mai iya kwandishan a garin Ile-Ife da ke Jihar Osun.

KU KARANTA: Atiku ya zama sabon Wazirin Adamawa, yayinda da dansa ya zamo Turaki

An yi maraba da wannan tafiyar wanda ake ganin zai kawo ci gaba ga matasan garin da kuma jihar Osun gaba daya.

Toh fa: Wani sariki a Najeriya ya kawo wa al’ummarsa keke Napep mai iya kwandishan (Hotuna)

Keke Napep na zamani mai iya kwandishan wanda Ooni na Ile-Ife ya kawo a Najeriya

Nan ba da jumawa ba za a saki yadda al’umma za su iya cin amfanin wannan sabon shirin na Ooni.

Toh fa: Wani sariki a Najeriya ya kawo wa al’ummarsa keke Napep mai iya kwandishan (Hotuna)

Ooni na Ile-Ife, Mai girman Alayeluwa Ooni Adeyeye Enitan Babatunde Ogunwusi Ojaja II

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ga bidiyon inda mai martaba sarki Sanusi ya shawarci shugabannin Najeriya da shugabanci na nagari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel