Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar (Hotuna)

Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar (Hotuna)

- Gwamnan jihar Bauchi Batista M.A Abubakar ya sake gina kwalejin marayu da ke jihar

- Gwamnan ya gina katafaren dakin taro da dakunan ba haya na zamani

- Kakakin gwamnan a fannin sadarwa ya ce ana kan gina shagunan koyon ayyuka

Hukumar kula da kyautata jin dadin marayu da mararsa galihu ta jihar Bauchi (BASOVCA), ta inganta kwalejin koyar da sanao’i ta Amb M.C Abubakar.

Hukumar tace gwamnan jihar, Batista M.A Abubakar ya gina ofis-ofis, da dakin kwanan dalibai da malamai da dakin cin abinci da magirka.

KU KARANTA: Wasu matasa sun kashe wata mata mai ciki saboda zargin maita a jihar Adamawa

A wata sanarwa da kakakin gwamnan a fannin sadarwa, Shamsudeen Abubakar ya ce gwamnan ya kuma gina katafaren dakin taro da dakunan ba haya na zamani.

Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar (Hotuna)

Kwalejin marayu da ke jihar Bauchi

Kamar yadda NAIJ.com ke da labari, hukumar ta ce Batista M.A ya kuma gina cibiyar kwamfuta sannan da motocin Bas-Bas domin dibar dalibai

Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar (Hotuna)

Dakin cin abincin dalibai

Mista Shamsudeen ya kuma ce ana kan gina shagunan koyon ayyuka.

Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar (Hotuna)

Dalibai da ke kwalejin marayu

Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar (Hotuna)

Katafaren dakin taron kwalejin marayu

Yadda gwamnan Bauchi ya sabunta kwalejin marayu a jihar (Hotuna)

Motocin Bas-Bas domin dibar dalibai

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Gwamna Ayodele Fayose ya ce zai kara da shugaba Buhari a zaben 2019. shin wa zaku zaba

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel