Dalilin da ya sa ba mu saki Dasuki da Zakzaky ba Inji Gwamnatin Tarayya

Dalilin da ya sa ba mu saki Dasuki da Zakzaky ba Inji Gwamnatin Tarayya

– Ministan labarai ya bayyana dalilin rike su Zakzaky

– Lai Mohammed yace harkar tsaro ta sa ake cigaba da tsare su

– Fiye da shekara dai kenan da kama su Sambo Dasukin

Har wa yau dai Gwamnati ta ki sakin Sambo Dasuki

Shugaban Kungiyar IMN ta Shi’a Zakzaky shi ma yana hannun hukuma

Gwamnatin Tarayya dai ta bayyana dalilin ta na hakan

Dalilin da ya sa ba mu saki Dasuki da Zakzaky ba Inji Gwamnatin Tarayya

Dalilin da ya sa Gwamnatin Buhari ta ki sakin Zakzaky da Dasuki

Duk da cewa Kotu da dama sun bada belin tsohon mai bada shawara kan harkar tsaro Sambo Dasuki har yanzu Gwamnati ba ta sake sa ba. A cewar Ministan labarai Alhaji Lai Mohammed harkar tsaron kasa ta sa har yanzu ba a sake su ba.

KU KARANTA: APC ba ta tsinana komai ba a Najeriya

Dasuki da Zakzaky ba na hannun Gwamnatin Tarayya

Harkar tsaro ta sa mu ke rike da Zakzaky da Dasuki-Gwamnati

Haka kuma Ministan yace duk lamarin tsaro aka duba aka ki sakin Shugaban Kungiyar IMN ta Shi’a Ibrahim Zakzaky. Shi ma Zakzaky nan a daure tun Disamban 2015, kawo yanzu dai mabiyan sa na ta zanga-zanga.

Wancan makon dai Farfesa Itse Sagay wanda yana cikin masu ba shugaban kasa shawara a kan harkokin yaki da sata yayi kira da Gwamnati ta saki su Sambo Dasuki da Ibrahim El-Zakzaky.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

An ceto 'Yan matan Chibok har 21

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel