Tofa: Yarbawa sun fara kira a raba Najeriya kowa ya hutu

Tofa: Yarbawa sun fara kira a raba Najeriya kowa ya hutu

– Kungiyar OPC ta Yarbawa ta fara kira a raba Najeriya

– Shugaban Kungiyar Gani Adams ya bayyana dalilin hakan

– Adams yace babu hadin kai ko kadan a Najeriya

‘Yan Kasar Biyafara dama tuni wasu su ka yi nisa da wannan kira

Haka kuma wasu Yarbawa sun bi sahu

A cewar su dai Kasar Najeriya babu hadin kai don haka gara kowa ya balle

Tofa: Yarbawa sun fara kira a raba Najeriya kowa ya hutu

Shugaban Kungiyar ya fara kira a raba Najeriya

Shugaban Kungiyar OPC na mutanen Odua yayi kira da cewa a raba Najeriya kurum kowa ya huta. Gani Adams yace yanzu ba ta batun gyara ake yi ba illa kawai kowa ya samu Jihar sa. Adams ya bayyana wannan ne a wata hira da yayi da Jaridar Sun.

KU KARANTA: Za a yi juyin-juyin hali a Najeriya kwanan nan

Tofa: Yarbawa sun fara kira a raba Najeriya kowa ya hutu

‘Yan Kasar Biyafara na nema su bangare

Gani Adams yace yanzu haka da dama a Kasar Yarbawa an gaji da tsarin kasar don haka ne ba su ki su bangare ba daga Najeriya. Shugaban Kungiyar OPC din yake cewa bai ki don ‘Yan Kasar Inyamurai sun nemi su bar Najeriya ba.

Kwanaki Shugaban kungiyar IPOB ta Biyafara Nnamdi Kanu yayi tir da irin abubuwan da ke faruwa a kasar nan wanda a cewar sa ta sa yace dole Yankin su sai sun bar kasar. Kanu ya bayyana cewa ana danne Jama’arsu a Najeriya a halin yanzu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shekaru 50: Anya za a kara samun wata kasa Biyafara?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel