Za ayi juyin juya-hali idan har Buhari ya gaza-Inji wani Sanatan APC

Za ayi juyin juya-hali idan har Buhari ya gaza-Inji wani Sanatan APC

– Sanatan Najeriya Shehu Sani ya yabawa Gwamnatin Shugaba Buhari

– Shehu Sani ya jinjinawa Shugaba Buhari wajen harkar tsaro da yaki da barna

– A cewar sa kuma Shugaba Buhari ya maidowa kasar martabar ta a Duniya

Sanata Shehu Sani yace idan fa Buhari ya gaza to dole ayi juyin-juyin hali

Sanatan yace Talakawa sun dogara da Shugaba Buhari

Shehu Sani yace har yanzu fa akwai aiki a kasar

Za ayi juyin juya-hali idan har Buhari ya gaza-Inji wani Sanatan APC

Talaka yayi amanna da Buhari amma ba a kai ga ci ba tukun-Shehu Sani

Kun ji cewa Sanata mai wakiltar tsakiyar Jihar Kaduna ya bayyana cewa babu wanda Talakawan Najeriya su ka yarda da shi irin Shugaba Buhari don haka ne yace idan Gwamnatin Buhari ta gaza to an shiga uku a kasar.

KU KARANTA: Shin da gaske ne Minista Solomon Dalung ya Musulunta?

Za ayi juyin juya-hali idan har Buhari ya gaza-Inji wani Sanatan APC

Idan har Buhari ya gaza to mun bani-Kwamared Shehu Sani

Shehu Sani ya bayyana cewa Shugaba Buhari yayi matukar kokari wajen yaki da rashawa da kuma harkar tsaro. Sanatan yace Shugaba Buhari ya dawowa Najeriya da martabar ta a Duniya sai dai kuma har yanzu ba a kai ga ci ba tukun.

Jakadan Kasar Ingila a Najeriya Andrew Fleming ya yabawa mutanen Kasar yayin da yake shirin barin Najeriya kwanan nan inda aikin sa ya zo karshe. Fleming yace ya je kasashe 113 amma bai taba ganin masu kirki irin Najeriya ba, inda yace yana sa ran ta gyaru.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Abubuwan da Gwamnatin Buhari tayi cikin shekaru 2

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Zaben Anambara yana daga cikin mafi muni zabe da aka gudanar tun 1999 da Najeriya ta dawo mulkin dimokradiyya - Kungiyar PLAC

NAIJ.com
Mailfire view pixel