Gaskiya za ta fito: Dogarin Shugaba Abacha; Hamzah Al-Mustapha zai rubuta littafi

Gaskiya za ta fito: Dogarin Shugaba Abacha; Hamzah Al-Mustapha zai rubuta littafi

– Dogarin Abacha, Al-Mustapha ya bayyana laifin da ya sa aka kama sa

– A cewar sa wani Bidiyo ne ya ke dauke da shi game da Abiola

– Al-Mustapha yace ba shi ya kashe Uwargidan Marigayi Abacha ba

Babban Dogarin Marigayi tsohon Shugaba Abacha yayi magana.

Hamzah Al-Mustapha ya wanke kan sa game da kisar Kudirat Abiola.

Al-Mustapha yace gaskiya za ta fito kwanan nan

Dogarin Shugaba Abacha; Hamzah Al-Mustapha

Ba ni na kashe Mai Dakin Marigayi Abiola ba

Hamzah Al-Mustapha mai ritaya, Babban Dogarin Marigayi tsohon Shugaban kasa Janar Sani Abacha yayi magana game da dalilin da ya sa aka kama sa aka daure na sama da shekaru 15. Al-Mustapha yace sharri kurum ake masa don ba shi ya kashe Kudirat Abiola ba.

KU KARANTA: 'Yan Sanda sun bankado gidan makamai a Najeriya

Gaskiya za ta fito: Dogarin Shugaba Abacha; Hamzah Al-Mustapha zai rubuta littafi

Hamzah Al-Mustapha yace ba shi ya kashe Mai Dakin Marigayi Abiola ba

Ana zargin Al-Mustapha da kashe Mai dakin Marigayi MKO Abiola sai dai yace abin da ya sa aka kama sa shine saboda yana dauke da wani bidiyo ne game da Abiola daf da zai mutu. Tsohon Manjon yace Mahaifin sa na nan yana rubuta littafi wanda kuma kwanan nan za a buga.

A bayan can kun ji labari cewa Dogarin tsohon shugaban kasar ya kafa sabuwar Jam’iyya mai suna Green Party of Nigeria watau GPN. Tsohon Dogarin yace Jam’iyyar GPN ce mafita a Najeriya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Da gaske kuwa Dan Sanda abokin kowa ne?

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Mahaifin Mikel Obi ya tona asirin yadda dan nasa ya banzatar da shi, ya shekara 5 kenan rabonsu da ko waya

Shekara 5 kenan ko waya bai taba yi min ba - Mahaifin Mikel Obi ya tona asirin yadda dan nasa ya banzatar da shi

Shekara 5 kenan ko waya bai taba yi min ba - Mahaifin Mikel Obi ya tona asirin yadda dan nasa ya banzatar da shi
NAIJ.com
Mailfire view pixel