Me ye gaskiyar cewa Solomon Dalung ya karbi musulunci?

Me ye gaskiyar cewa Solomon Dalung ya karbi musulunci?

- Ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung, ya kai ziyara wajen tafsir

- Sheikh Pantami ya yi masa maraba da zuwa tare da nasiha irin ta su ta Malamai

- Ya yi kira ga Solomon Dalung da yayi Imani da Annabi Muhammad S.A.W, ya shiga Addinin Musulunci

Barrista Solomon Dalung, ministan matasa da wasanni, yakai ziyara wajen tafsir na Sheikh Dr Isa Ali Pantami da ya gabatarwa a Masallacin Anur-Mosque, Wuse II, Abuja a ranar Alhamis.

Sheikh Pantami ya yi masa maraba da zuwa tare da nasiha irin ta su ta Malamai da kira ga shi Solomon Dalung da yayi Imani da Annabi Muhammad S.A.W, ya shiga Addinin Musulunci.

KU KARANTA KUMA: Mijina na samun sauki sosai sannan kuma zai dawo kasar nan ba da jimawa ba – Aisha Buhari

Me ye gaskiyar cewa Solomon Dalung ya karbi musulunci?

Barrista Solomon Dalung, ministan matasa da wasanni, yakai ziyara wajen tafsir

A jawabin sa Barrista Dalung yace ya samu goron gayyata da Malam Pantami yayi masa kuma zai yi Tunani Akai.

Domin haka Barrista Solomon Dalung bai karbi Musulunci ba a wajen Tafsir na Malam.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

NAIJ.com ta kawo maku bidiyon yadda sunan Allah ya bayyana a jikin bishiyar zogale

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel