Karin kudin man fetur : Majalisan dattawa ta rainawa yan Najeriya wayo

Karin kudin man fetur : Majalisan dattawa ta rainawa yan Najeriya wayo

- Wasu yan Najeriya sunyi kira ga majalisar dattawa kada ta rainawa yan Najeriya wayo

- Wannan na zuwa ne bayan kwamitin majalisa ta bada shawaran cewa a kara N5 kan kudin mai

- Kana kuma ta bada shawaran cewa a rage kudin motan haya kasha 0.5 cikin 100

Wasu yan Najeriya a babban birnin tarayya ranan Juma’ a sunyi ca akan majalisan dattawa kan shirin Karin N5 kan kudin litan man fetur a kasa.

Wani dan Najeriya mai suna Mr Adebayo Ojo, yace : “ Rashin kunyan gwamnati ya kai tace zata kara kudin man fetur duk da cewan sun san tsadar rayuwan da mutane ke ciki.

Karin kudin man fetur : Majalisan dattawa ta rainawa yan Najeriya wayo

Karin kudin man fetur : Majalisan dattawa ta rainawa yan Najeriya wayo

“A maimakon gwamnatin ta fara tunanin rage kudin sun kokarin daukan yan Najeriya wawaye saboda hakurin da akayi shekarun nan.

KU KARANTA: An kama yan Najeriya 3 da laifi haure da kwayoyi kasar Saudiyya

“Mu ba wawaye bane kuma kada gwamnati ta raina ana wayo, shin ta yaya rashin hankalin majalisa ta kai tunanin irin wannan abu.

“Ni da kaina zan dau nauyin mutane domin zanga-zanga saboda rashin faruwa.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel