Za a kafa dokar zaman gidan yari na wata 6 ga masu tsallake layi

Za a kafa dokar zaman gidan yari na wata 6 ga masu tsallake layi

- Idan har wannan kudiri ya tsallake mahawara a majalisa to zai zama an samar da sabuwar doka Kenan da zai hukunta duk wanda ya tsallake layi ya shiga gaban wani.

- Kudirin na kira da a hukunta duk wanda yayi haka da zaman gidan yari har na tsawon wata shida.

Dan majalisa mai wakiltan jihar Kwara Abubakar Amuda-Kannike (Kwara-APC) ne ya kirkiro wannan kudiri.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Abubakar ya ce abin akwai ban takaici inda zaka ga mutane sun dade a layi sai wani ya zo kawai ya tsallakesu ya shige gabansu wanda hakan bai dace ba kuma ba dabi’ar mu bane.

Za a kafa dokar zaman gidan yari na wata 6 ga masu tsallake layi

Za a kafa dokar zaman gidan yari na wata 6 ga masu tsallake layi

Mafi yawa da ga cikin ‘yan majalisar sun nuna goyon bayansu akan hakan.

Yanzu dai kudirin ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Mabiya addinin Katolika, maza da mata na gudanar da zanga-zanga a Lagas kan kisan da akeyiwa kiristocin a kasar (hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel