Jama’an mazabar Kogi ta yamma sunyi bukaci INEC ta gudanar da zaben cire Dino Melaye

Jama’an mazabar Kogi ta yamma sunyi bukaci INEC ta gudanar da zaben cire Dino Melaye

Daruruwan jama’an mazabar Kogi ta yamma a yau Juma’ a sun yi zanga-zanga zuwa ga hedkwatan hukmar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kata wato INEC da ke Lokoja kan neman bukatar dawo da Dino Melaye mai wakiltar mazabar.

Masu zanga-zanga da ke rike da alluna rubuce da maganganu iri-iri sonata wakokin nua rashin yarda da Dino Melaye. Sunce sun gaji da rashin wakilcin kwarai da yake musu da kuma abubuwan kunyan da yake jawo musu.

Mai magana da yawun masu zanga-zangan , Pius Kolawolw yace dukkan yan mazabar wanda ya kushi kananan hukumomi 7 sun lissafa laififfuka 18 da sanatan yayi.

Jama’an mazabar Kogi ta yamma sunyi bukaci INEC ta gudanar da zaben cire Dino Melaye

Jama’an mazabar Kogi ta yamma sunyi bukaci INEC ta gudanar da zaben cire Dino Melaye

Daga karshe, masu zanga-zangan suka taru a filin kwallon Kabba, inda suka karasa ofishin INEC da ke Lokoja.

"A sani cewa dukkan kananan hukumomi 7 wanda ya hada Kogi ta yamma sunyi ittifakin cewa an cire Dino Melaye saboda abubuwan kunyan da yake mana,”

KU KARANTA: Solomon Dalung ya halarci Tafsiri a Abuja

Game da cewarsa, kananan hukumomin sune Yagba West, Yagba East, Mopamuro, Ihany, Kabba/Bunu, Koton-karfe da Lokoja.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel