2019 : Dan fafutukan yankin Neja Delta ya marawa SuleLamido baya

2019 : Dan fafutukan yankin Neja Delta ya marawa SuleLamido baya

Wani dan fafutukan yankin Neja Delta, Prince Afoke Okporua, ya bayar da goyon bayansa na zaben shugaban kasa 2019 ga tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido.

Prince Afoke Okporua, wanda mamban yakin neman zaben PDP ne a shekarar 2015 ya siffanta Lamido a matsayin wanda ya cancanci takara, kana kuma yankin Neja Delta ba tada wani dan takara sabaninshi.

2019 : Dan fafutukan yankin Neja Delta ya marawa SuleLamido baya

2019 : Dan fafutukan yankin Neja Delta ya marawa SuleLamido baya

Yace: “ Ina fada da babban murya cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, . Dr. Sule Lamido (CON) ne yankin nan ke so.

" A yanzu haka da muke magana, duk wanda ke shirin takara har da shugaban kasa mai ci yayi sake dan zaki ya girma bisa ga soyayyan da mutane ke wa Lamido a yankin."

KU KARANTA: Yan matan Chibok sun karashe karatunsu a Amurka

Ya alanta cewa babu abinda gwamnatin Buhari zatayi domin hana Lamido.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel