Yadda Nnamdi Kanu ya dage sai an ba Kasar Biyafara ‘yanci

Yadda Nnamdi Kanu ya dage sai an ba Kasar Biyafara ‘yanci

– Kwanan nan aka bada belin Nnamdi Kanu Jagoran Biyafara

– Da alamu dai Kanu ya fara saba ka’idojin belin da aka ba sa

– An sharada masa cewa dai ba zai yi hira ba kuma yayi

Nnamdi Kanu ya zama wani babban dodo a wasu Yankin Biyafara

Kanu ya dage wajen ganin an yanke kasar Biyafara daga kasar

A cewar sa ba ayi masu adalci a Najeriya

Yadda Nnamdi Kanu ya dage sai an ba Kasar Biyafara ‘yanci

Nnamdi Kanu Jagoran Kungiyar IPOB ta Biyafara

Shugaban kungiyar IPOB ta Biyafara Nnamdi Kanu yayi tir da irin abubuwan da ke faruwa a kasar nan wanda a cewar sa ta sa yace dole Yankin su sai sun bar kasar. Kanu ya bayyana cewa ana danne Jama’arsu a Najeriya a halin yanzu.

KU KARANTA: Duk da ba musulmi bane; Ministan Buhari ya halarci Tafsiri

Yadda Nnamdi Kanu ya dage sai an ba Kasar Biyafara ‘yanci

Biyafara: Nnamdi Kanu ya tsinewa Najeriya albarka

Nnamdi Kanu a wata hira da yayi kwananki da Jaridar Al-Jazeera ko da hakan bai hallata ba yace an hana Inyamurai matsayin da su ka dace a kasar nan don haka yake cewa babu amfanin zaman su a Najeriya.

Kwanakin baya dai aka saki Nnamdi Kanu, daga baya ne dai Farfesa Itse Sagay wanda yana cikin masu ba shugaban kasa shawara a kan harkokin sata yayi kira da Gwamnati ta saki su Sambo Dasuki da Ibrahim El-Zakzaky.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Osinbajo yayi magana game da Yakin Biyafara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel