Atiku ya zama sabon Wazirin Adamawa, yayinda da dansa ya zamo Turaki

Atiku ya zama sabon Wazirin Adamawa, yayinda da dansa ya zamo Turaki

- Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zamo sabon Wazirin Adamawa

- Da farko Atiku ya kasance Turakin Adamawa

- Dansa ya maye gurbin sa a matsayin Turakin Adamawa

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zamo sabon Wazirin Adamawa.

Ya samu wannan matsayi ne sakamakon rasuwar tsohon waziri Abba Mohammed wanda ya rasu a kwanan nan.

KU KARANTA KUMA: Ba zan hakura da kira ga mutane da nake yi da su canza halayyarsu ba – Sarkin Kano

Atiku ya zama sabon Wazirin Adamawa, yayinda da dansa ya zamo Turaki

Atiku ya zama sabon Wazirin Adamawa, yayinda da dansa ya zamo Turaki

NAIJ.com ta samu labarin cewa hakan ya yiwu ne sakamakon tattauna da yan fada sukayi a ranar Alhamis, 1 ga watan Yuni.

Atiku ya zama sabon Wazirin Adamawa, yayinda da dansa ya zamo Turaki

Atiku ya zama sabon Wazirin Adamawa

Dansa Aliyu Atiku Abubakar ya maye gurbin sa a matsayin Turakin Adamawa.

Atiku ya zama sabon Wazirin Adamawa, yayinda da dansa ya zamo Turaki

Aliyu Atiku ya maye gurbin mahaifinsa a matsayin Turakin Adamawa

Kamar yadda muka sani matsayin waziri ya kasance babban matsayi a ko wacce masarauta.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel