Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Pantami

Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Pantami

- Minista Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Isah Ali Pantami

- Karo na biyu kenan Ministan na bin Masallatai don Tafsiri

Ministan kula da harkokin matasa da wasanni, Barista Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Isah Ali Pantami wanda yake gudana a wani katafaren Masallaci dayake Abuja.

Pantami na gabatar da Tafsirin ne a Masallacin Annur dake unguwar Wuse II a duk shekara idan watan Azumin Ramadana ya zagayo, sa’annan kuma ya kan yi wasu karatuttuka na daban a lokuttan da ban a Azumi ba.

KU KARANTA: Alhamdulillah: Musulunci ya samu ƙaruwa

Minista Dalung ya nuna farin cikinsa da gamsuwarsa da halartan Tafsirin, inda yace burinsa shine samar da fahimta ingantacce tsakanin Musulmai da Kirista.

Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Pantami

Solomon Dalung tare da Sheikh Pantami

Ko a jiya sai da NAIJ.com ta kawo muku rahoton ziyarar wani na daban Masallacin da minista Dalung ya kai don sauraran Tafsiri kamar yadda ya saba a duk watan Azumi.

Ga sauran hotunan:

Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Pantami

Solomon Dalung

Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Pantami

Solomon Dalung yana gaisawa

Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Pantami

Jama'a na ganawa da Solomon Dalung

Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Pantami

Solomon Dalung tare da Sheikh Pantami

Ga bidiyon

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Direban Fasto ya musulunta

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel