Gwamnatin Buhari zata sake bude shafin daukar aiki na N-Power a 27 ga watan Yuni

Gwamnatin Buhari zata sake bude shafin daukar aiki na N-Power a 27 ga watan Yuni

Karamar ministar kasafin kudi da kuma tsare-tsare ta kasa Hajiya Zainab Ahmad ta shawarci matasa da su yi kokari wajen cike fom din tsare-tsaren samun aikin yi da gwamnati zata bude domin doga da kai.

Ministar ta bayyana cewa za'a sake bude shafin shirin nan na daukar ma'akaita na N-Power a 27 ga watan nan na Yuni da muke ciki.

Gwamnatin Buhari zata sake bude shafin daukar aiki na N-Power a 27 ga watan Yuni

Gwamnatin Buhari zata sake bude shafin daukar aiki na N-Power a 27 ga watan Yuni

NAIJ.com ta samu labarin cewa Ministar ta sake bayyana cewa tsarin na rage radadin talauci da gwamnatin ta Buhari ta kirkiro ya zuwa yanzu ya cimma mutane kusan miliyan 1.6.

Karamar ministar ta bayyana cewa mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo shine ya bayar da wannan umurnin na sake bude shafin domin matasa su anfana sosai.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel