An bankado wata wabbar badakala ta N423biliyan a gwamnatin ‘Yar'adua da Jonathan

An bankado wata wabbar badakala ta N423biliyan a gwamnatin ‘Yar'adua da Jonathan

Gwamnatin tarayya ta bankado badakalar Naira Biliyan 423 a gwamnatin marigayi Umaru Musa Yar’adua da kuma tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan yayin kwanturagin ma’aikatar yankin Neja Delta daga 2009 zuwa 2015.

Ministan harkokin Neja Delta Usani Nguru ne ya bayyana hakan ga manema labarai yayin taron Ministoci jiya Laraba.

An bankado wata wabbar badakala ta N423biliyan a gwamnatin ‘Yar'adua da Jonathan

An bankado wata wabbar badakala ta N423biliyan a gwamnatin ‘Yar'adua da Jonathan

NAIJ.com ta samu wani labarin kuma wanda ke cewa Wani dan siyasa a yankin Niger Delta, Afoke Akporua ya bayyana tsohon gwamnan jahar Jigawa, Alhaji Sule Lamido a matsayin wanda suke fatan cewa zai lashe kujerar shugaban kasa a zaben 2019.

Akporua wanda ya na daya daga cikin ‘yan kungiyar yakin neman zabe na jam’iyyar PDP a zaben 2015, ya jaddada cewa mutanen yankin Niger Delta ba su da wani dan takara da ya wuce Sule Lamido.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel