Jihohin Najeriya 8 da aka fi samun al’amarin sace-sacen mutane

Jihohin Najeriya 8 da aka fi samun al’amarin sace-sacen mutane

- Yawan sace-sacen mutane a Najeriya ya yi tashin gwauron zabi a Najeriya

- Hasashe sun nuna cewa mai yiwuwa saboda wahalar tattalin arziki da ake ciki ne a yanzu ya sa ake yawan garkuwa da mutane

Yawan sace-sacen mutane a Najeriya ya yi tashin gwauron zabi, mai yiwuwa saboda wahalar tattalin arziki da ake ciki ne a yanzu.

Duk da hukuncin da doka ta tanadar ga masu aikata laifukan garkuwa da mutane, a jihohi da dama masu garkuwa sun ki janyewa daga wannan mummunan harka.

A wasu guraren ma hukuncin daurin rai-da-rai ne yayinda a wasu guraren kuma hukuncin shekaru 10 zuwa 30 a gidan yari ga masu garkuwan da basu kashe wanda sukayi garkuwa da shi ba.

KU KARANTA KUMA: Ba mamaki Gwamnati ta saki Kanal Dasuki da Zakzaky

Jihohin Najeriya 8 da aka fi samun al’amarin sace-sacen mutane

Jihohin Najeriya 8 da aka fi samun al’amarin sace-sacen mutane

Wanda akayi garkuwa da shi kwana-kwanan nan ya kasance dan majalisar tarayya, Garba Umar Durbunde (APC, Kano), an sace shi a ranar Talata, a Jere, hanyar Kaduna zuwa Abuja. Amma an sake shi bayan an biya naira miliyan 10 a matsayin kudin fansa.

NAIJ.com ta tattaro maku jihohin da aka fi fuskantar yawan sace-sacen mutane kamar yadda rahoto ya kawo.

1. Jihar Zamfara

2. Jihar Rivers

3. Jihar Lagas

4. Jihar Jigawa

5. Jihar Delta

6. Jihar Kogi

7. Jihar Bayelsa

8. Jihar Kaduna

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shekaru 50 da Yakin Biyafara; Obasanjo da Osinbajo sun yi magana

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel