Ka da ka so ka ji yadda Jakadan Kasar Birtaniya ya yabi ‘Yan Najeriya

Ka da ka so ka ji yadda Jakadan Kasar Birtaniya ya yabi ‘Yan Najeriya

– Jakadan Ingila a Najeriya ya yabawa mutanen Kasar nan

– Fleming yace ya leka Kasashe fiye da 100 amma ‘Yan Najeriya dabam su ke a Duniya

– Jakadan ya kuma ce wasu ne ke bata mana suna a Duniya

Andrew Fleming ya yaba da halin mutanen kasar nan

Jakadan na kasar Birtaniya na shirin barin kasar kwanan nan

Yake cewa har gobe burin sa a gyara Najeriya

Ka da ka so ka ji yadda Jakadan Kasar Ingila ya yabi ‘Yan Najeriya

Mutanen Najeriya su na cikin masu kirki a Duniya-Andrew Fleming

Jakadan Kasar Ingila a Najeriya Andrew Fleming ya yabawa mutanen Kasar Najeriya yayin da yake shirin barin kasar kwanan nan inda aikin sa ya zo karshe. Fleming yace ya je kasashe 113 amma bai taba ganin masu kirki irin ‘Yan kasar nan ba.

KU KARANTA: Wata Kungiya na nema Shugaba Buhari ya zarce

Ka da ka so ka ji yadda Jakadan Kasar Ingila ya yabi ‘Yan Najeriya

Jakadan Ingila a Najeriya na kusan shekaru 3

Fleming yake cewa wasu tsirarru na-banza ne su ka bata sunan kasar amma mafi yawancin ‘Yan Najeriya mutanen kwarai ne ko da ba a taruwa a zaba daya. Jakadan yace zai cigaba da addu’a Najeriya ta gyaru har gobe.

Prince Dayo Adeyeye wanda yake babban Jami’in yada labarai a bangaren Ahmed Makarfi na Jam’iyyar PDP mai adawa dai ya bayyana cewa Gwamnatin APC ta rusa kasar nan inda ta kashe tattalin arziki cikin shekaru biyu da hawa mulki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Akwai yiwuwar a raba Najeriya?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel