Majalisar Dattijai na shirin fitar da haraji na tituna a fadin kasar nan

Majalisar Dattijai na shirin fitar da haraji na tituna a fadin kasar nan

- Dokar haraji don tara kudin gyara tituna a Najeriya

- Sanata Kabiru Gaya ne ya gabatar da kudurin, kuma an karbe shi

- Titunan Najeriya na cike da hadurra da rashin gyara

A wani kokari na farfado da harajin kan tutinan tarayya domin samar da kudin gyara da fidda sabbin hanyoyi, Sanata mai kula da harkokin ayyuka na kwamitin majalisa, Kabiru Ibrahim Gaya, na Kano ta kudu, ya fitar da kuduri da zai bada damar tatsar masu ababen hawa a kasar nan, kudade domin gyara da gina tituna.

A dokar dai da tuni ta sami karbuwa, za'a saka harajin kashi biyar cikin dari a kan man fetur da diesel da motoci ke sha, kuma watakil a tatsi masu ababen hawa ta karin hanyoyi kusan tara.

KU KARANTA KUMA: Samari na kokarin zama baki a kasarsu - Inji tsohon Gwamna Donald Duke

Majalisar Dattijai na shirin fitar da haraji na tituna a fadin kasar nan

Majalisar Dattijai na shirin fitar da haraji na tituna a fadin kasar nan

Wannan dai ya taba faruwa a tsohuwar gwamnatin PDP ta su Shugaba Obasanjo a shekarar 2003 bayan sun zarce a karo na biyu.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel