Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa Calabar

- Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa Calabar, babban birnin jihar Rivers

- An rahoto cewa an baza jami’an tsaro a fadin garin domin ziyarar ta sa

A ranar Alhamis, 1 ga watan Yuni, mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ziyarci Calabar, babban birnin jihar Cross River

NAIJ.com ta tattaro cewa an samu rahoton cewa an baza jami’an tsaro a jihar domin tabbatar da cewar mukaddashin shugaban kasar ya kai ziyara lafiya.

An rahoto cewa an kawata unguwannin jihar da kayan alatu domin zuwan Osinbajo, jaridar The Sun ta rahoto.

Kalli wasu daga cikin hotunan ziyarar da mukaddashin shugaban kasar ya kai Calabar:

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa Calabar

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo tare da yaran makaranta a Calabar

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa Calabar

Mukaddashin shugaban kasa Osinbajo a Calabar

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa Calabar

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa Calabar

Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa Calabar

Mukaddashin shugaban kasa ya samu kyakkyawar tarba a lokacin da isa Calabar

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

NAIJ.com
Mailfire view pixel