An kashe sojan Najeriya a kasar Sudan

An kashe sojan Najeriya a kasar Sudan

- Ana aikin tabbatar da zaman lafiya a kasashen duniya a karkashin majalisar dinkin duniya

- AU forces na girke a kasashen Afirka

- An bukaci gwamnatin Al-Bishir ta bincika da kamo wadanda suka aikata kisan

An sami rahoton rasuwar wani sojan AU na Najeriya a yankin Darfur na yammacin Sudan, ba'a dai fadi sunansa ba, amma anyi tir da lamarin.An kuma yi kira da Sudan ta bincika lamarin.

A sanarwar da majalisar dinkin duniya ta fitar ta hannun UNAMID, shirin tabbatar da zaman lafiya a yankin.

A dai wannan lokacin akwai sojin Najeriya a Mali, Sudan, Darfur da Somaliya.

An kashe sojan Najeriya a kasar Sudan

An kashe sojan Najeriya a kasar Sudan

An bada bayanin yadda sojan ya rasa ransa a garin Nyala na Darfur, da cewa an kashe shi ne yayin kokarin kwace musu mota da akayi, na'a kuma san wadanda suka aikata fashin ba.

An mika ta'aziyyar mamacin ga iyalansa na Najeriya, da ma kasar Najeriya baki baya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyauta

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel