'Yadda ya kamata a ci abinci a lokutan Azumi'

'Yadda ya kamata a ci abinci a lokutan Azumi'

- Ana baiwa musulmai shawarar su kula da abinda suke ci a lokutan shan ruwa

- Olu Ojaitan yace kada ayi hamburin hayam da niyyar shan ruwa

- Da yawan mutane kan ci abinci har su kasa tashi da azumi

Da yawan mutane kan ci abinci fiye da kima lokacin azumi bayan shan ruwa, wanda kan jawo kiba da kasala da ma cututtuka, inji masanin harkar lafiya da girke girke Olu Olaitan, wani masanin kiwon lafiya da girke girke.

A cewarsa, lokacin da mutane ya kamata su rame sai su je suyi ta kara kiba, musamman lokutan azumi, ya shawarci musulmi da su ci abinci saffa-saffa, mai gina jiki, sannan su ci kayan ganye da ma 'ya'yan itatuwa.

'Yadda ya kamata a ci abinci a lokutan Azumi'

'Yadda ya kamata a ci abinci a lokutan Azumi'

Ya kara da cewa, ya kuma kamata su rage cin nau'in carbohydrate mai kara kuzi, domin yafi kawo kiba in ba'a motsa jiki, kuma yana hau da yawan siga da ke jini, wanda ka iya jawo kiba, hawan jini, ko ciwon siga.

KU KARANTA KUMA: Samari na kokarin zama baki a kasarsu - Inji tsohon Gwamna Donald Duke

Jama'ar musulmi dai a duk fadin duniya na azimtar watan ramadana a wannan watan wanda ya hana ciye-ciye a lokacin da zaran alfijir ta keto har zuwa faduwar rana.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

NAIJ.com ta kawo maku bidiyo kan yadda mutun zai rage kiba cikin sauri

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel