DA DUMI-DUMI! Masu garkuwa da mutane sun saki dan majalisa daga Kano Honorabul Garba Durbunde

DA DUMI-DUMI! Masu garkuwa da mutane sun saki dan majalisa daga Kano Honorabul Garba Durbunde

- Barayin da suka sace Dan majalisar wakilai Garba Durbunde a hanyar Abuja zuwa Kaduna sun sake shi da yamman Laraba.

- Masu garkuwa da mutane sun sace da Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Sumaila da Takai na jihar Kano, Honorabul Garba Durbunde a hanyarsa ta zuwa Kano daga Abuja.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Premium Times ta ji cewa an yi garkuwa da shi ne kafin ya kai garin Jere, a kan hanyar sa ta zuwa Kano a ranar da abin ya auku.

Mai magana da yawun majalisa, Hon. Namdas ne ya sanar wa majiyar mu da haka in da yace Durbunde ya na tare da iyalansa a yanzu hakan.

DA DUMI-DUMI! Masu garkuwa da mutane sun saki dan majalisa daga Kano Honorabul Garba Durbunde

DA DUMI-DUMI! Masu garkuwa da mutane sun saki dan majalisa daga Kano Honorabul Garba Durbunde

A wani labarin kuma, Nan ba da dadewa ba, za a fara amfani da sabon tsarin koyar da darussan lissafi da kimiyya a makarantun firamare da sakandire dake fadin kasar nan, domin kara karfafa gwiwar dalibai wajen nazarin wadannan darussan yadda ya kamata da nufin farfado da fasahar kimiyya da kere kere a Nijeriya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel