Su Obasanjo, IBB, Shagari ne ke hana ruwa gudu a Najeriya – Osinbajo

Su Obasanjo, IBB, Shagari ne ke hana ruwa gudu a Najeriya – Osinbajo

- Nijeriya ce kasar da tafi kowace kasa a duniya yawan tsofaffin shugabannin kasa da suke a raye domin a kalla yanzu haka muna da tsofaffin shuwagabannin kasa takwas dan haka suna taka muhimmiyar rawa wajen hana kasar ci gaba.

- Mukaddashin Shugaban Kasa Osibanjo ne ya furta haka da yake amsa tambayoyin ‘yan jaridu a ranar Juma’ar da ta gabata bayan ya kammala waya da shugaban kasa Buhari.

Nijeriya ce kasar da tafi kowace kasa a duniya yawan tsofaffin shugabannin kasa da suke a raye domin a kalla yanzu haka muna da tsofaffin shuwagabannin kasa takwas dan haka suna taka muhimmiyar rawa wajen hana kasar ci gaba.

Mukaddashin Shugaban Kasa Osibanjo ne ya furta haka da yake amsa tambayoyin ‘yan jaridu a ranar Juma’ar da ta gabata bayan ya kammala waya da shugaban kasa Buhari.

NAIJ.com ta samu a wani labarin kuma cewar, Nan ba da dadewa ba, za a fara amfani da sabon tsarin koyar da darussan lissafi da kimiyya a makarantun firamare da sakandire dake fadin kasar nan, domin kara karfafa gwiwar dalibai wajen nazarin wadannan darussan yadda ya kamata da nufin farfado da fasahar kimiyya da kere kere a Nijeriya.

Su Obasanjo, IBB, Shagari ne ke hana ruwa gudu a Najeriya – Osinbajo

Su Obasanjo, IBB, Shagari ne ke hana ruwa gudu a Najeriya – Osinbajo

Ministan ma'aikatar kula da harkokin kimiyya da fasaha Ogbonnaya Onu shi ya bayyana haka a yayin kaddamar da wani kwamitin hadin gwiwa tsakanin ma'aikatar sa da kuma ma'aikatar ilimi, a wani bangare na kokarin ganin an bullo da sabbin dabaru na saukaka harkar samar da ilimi da kara zaburar da dalibai kan neman ilimin lissafi da kimiyya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017

Gwarzon ‘Yan wasan kwaikwayo Ali Nuhu na shirin lashe kyautar 2017
NAIJ.com
Mailfire view pixel