Hukumar JAMB ta ki sakin sakamakon dalibai 76,925 saboda zargin rashawa

Hukumar JAMB ta ki sakin sakamakon dalibai 76,925 saboda zargin rashawa

Hukumar gudanar da jarrabawan shige makarantun gaba da sakanaren wato JAMB, ta saki sakamakon dalibai 1,606,901 cikin dalibai 1,718,425 da sukayi rijistan jarabawan JAMB ta bana.

Shugaban hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede, yayi bayani a wata hira da yan jarida a Abuja ranan Laraba yace akwai sauran sakamakon dalibai 80,889 ba da dadewa ba amma an rike sakamakon dalibai 76,925 saboda zargin satan amsa da ake musu.

Hukumar JAMB ta ki sakin sakamakon dalibai 76,925 saboda zargin rashawa

Hukumar JAMB ta ki sakin sakamakon dalibai 76,925 saboda zargin rashawa

Ana fara rijista da makonni 6, mun samu wadanda sukayi rijista 1.7million. amma zuwa yanzu mun saki sakamakon dalibai 1,606,901, saura 80,889.

KU KARANTA: Yan fashi sun fasa gidan mai a Abuja

“Cikin 80,889., da gayya muka rike sakamakon dalibai 76,925 domin Karin bincike saboda zargin satan amsar da ake musu,”.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel