Solomon Dalung ya halarci tafsiri a Abuja (Hotuna)

Solomon Dalung ya halarci tafsiri a Abuja (Hotuna)

- Ministna matasa da wasanni Solomon Dalung ya halarci Tafsir

- Ministan ya saba halartan Tafsir duk watan Ramadan

Ministan kula da harkokin matasa da wasanni, Barista Solomon Dalung ya halarci Tafsirin Sheikh Nuru Khalid wanda yake gudana a wani katafaren Masallaci dayake Abuja, inji rahoton Rariya.

Ko a Azumin bara, sai da Ministan ya halarci Masallacin domin sauraron Tafsirin. Minista Dalung ya nuna farin cikinsa da gamsuwarsa da halartan Tafsirin.

KU KARANTA: Duk gwamnonin Najeriya kakaf babu kamar Bindow – Inji Atiku

Bugu da kari, Minista yace burinsa shine samar da fahimta ingantacce tsakanin Musulmai da Kirista.

Solomon Dalung ya halarci tafsiri a Abuja (Hotuna)

Solomon Dalung a Masallaci

Ga hotunan ministan nan a Masallacin kamar yadda majiyar NAIJ.com ta dauko su:

Solomon Dalung ya halarci tafsiri a Abuja (Hotuna)

Jama'a tare da Solomon Dalung

Solomon Dalung ya halarci tafsiri a Abuja (Hotuna)

Solomon Dalung

Solomon Dalung ya halarci tafsiri a Abuja (Hotuna)

Solomon Dalung tare da Jama'a

Solomon Dalung ya halarci tafsiri a Abuja (Hotuna)

Solomon Dalung a masallaci

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Nasarorin gwamnatin Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel