Kaico! Ta boye gawar uwarta na tsahon shekaru 10 don ta cigaba da karbar fanshon ta

Kaico! Ta boye gawar uwarta na tsahon shekaru 10 don ta cigaba da karbar fanshon ta

Wata mata mai shekaru 55 ta shiga hannun ‘yan sanda a bisa laifin ajiye gawar mahaifiyar ta na tsahon shekaru 10 a cikin ‘Freezer’ saboda kawai ta na so ta ci gaba da karbar kudaden fansho din ta da adadin su ya kai fam 1700 a kowanne wata.

Matar ‘yar kasar Faransa dai ta iya cimma hakan ne saboda ba ta fada wa kowa cewa mahaifiyar tata ta rasu ba.

NAIJ.com ta samu labarin cewa ‘yan sanda sun iya gano cewa akwai lauje cikin nadi saboda babu rahotan zuwan mahaifiyar asibiti tun shekarar 2007.

Kaico! Ta boye gawar uwarta na tsahon shekaru 10 don ta cigaba da karbar fanshon ta

Kaico! Ta boye gawar uwarta na tsahon shekaru 10 don ta cigaba da karbar fanshon ta

A dan haka ne suka shiga binciken al’amarin.

Sun samu gawar mahaifiyar mai shekaru 90 a boye a cikin wata freezer wacca aka boye a cikin lambun cikin gidan ‘yar da ke a yankin Pau a kudu maso gabashin Faransa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel