Na’urar CCTV ta kama fuskokin barayinda sukayi fashi a gidan mai a Abuja (Bidiyo)

Wata bidiyon na’urar CCTV ta nuna yadda wasu yan fashi suka fasa cikin gidan man AYM da ke kusa da kasuwan Shoprite a Apo, Abuja ranan Talata.

Bidiyon ya bayyana fuskokinsu yayinda suka fasa cikin dakin ajiye kudin gidan man ta hanyar daya daga cikin tagogin.

Game da cewar majiya, “Yayinda mutane ke bacci, wasu yan iska sun afka gidan man AYM da ke Apo kusada Shoprite a Abuja."

Na’urar CCTV ta kama fuskokin barayinda sukayi fashi a gidan mai a Abuja (Bidiyo)

Na’urar CCTV ta kama fuskokin barayinda sukayi fashi a gidan mai a Abuja (Bidiyo)

“Bayan sun samu shiga ta taga, yan fashin 4 sukayi dube-dube inda suka lalata kayayyaki kafin suka fito ta kofa,”

KU KARANTA: Gwamnatin Buhari ta dakwafar da tattalin arzikin Najeriya

Shin me za’a yi yanzu ?

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

NAIJ.com
Mailfire view pixel