Idan ka ji abin da ‘Yan Najeriya su ka yi asara a tsarin MMM sai ka yi kuka

Idan ka ji abin da ‘Yan Najeriya su ka yi asara a tsarin MMM sai ka yi kuka

– Irin kudin da ‘Yan Najeriya su ka yi asara a MMM ya isa a tada wata ma’aikatar

– Najeriya ta rasa biliyoyi ta tsarin nan MMM da aka yi

– Kusan mutane miliyan 3 su ka tafka muguwar asara

Tsarin nan na MMM da aka yi kwanaki ya jefa Jama’a cikin asara

NeFF da ke kula da zamba ta bayyana adadin abin da aka rasa.

Najeriya tayi asarar kusan Naira Biliyan 12.

Idan ka ji abin da ‘Yan Najeriya su ka yi asara a tsarin MMM sai ka yi kuka

‘Yan Najeriya miliyan 3 sun tafka katuwar asara

Kwanaki kun ji daga Shugaban Hukumar NDIC Umaru Ibrahim inda yace kusan mutane miliyan 3 a Najeriya su ka tafka muguwar asara bayan tsarin nan na MMM ya rushe, a sanadiyar haka aka rasa Naira Biliyan 11.9.

KU KARANTA: An kama masu ruwan zam-zam na bogi

Idan ka ji abin da ‘Yan Najeriya su ka yi asara a tsarin MMM sai ka yi kuka

Ai ga irin ta nan: ‘Yan Najeriya miliyansun tafka asara

Mutanen Najeriya dai sun narka sama da Naira Biliyan 28.7 wanda a ciki ta sha da wasu misilla don kuwa ba su fito ba. Hukumar NeFF da ke lura da zamba ta bayyana adadin a rahoton ta na shekara-shekara.

Tun dama can an gargadi ‘Yan Najeriya game da irin wadannan tsare-tsare, sai dai Jama’a da dama suka yi kunnen-kashi. Abin da aka rasa dai ya isa Ma’aikatar kasafin kudi da tsare-tsare a shekara wanda kasafin ta na bara bai wuce Biliyan 10.9 ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shawarar tsohon Shugaban kasa Obasanjo ga 'Yan Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati

Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati

Surukar marigayi Bilyaminu, Maimuna Aliyu tana kotu bisa tuhumar wawurar dukiyar gwamnati
NAIJ.com
Mailfire view pixel